Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin tarayya ta rantsar da kwamitin mutame 12 da suka hada da ministoci domin tsara yadda shagalin bikin cika murnar shekaru 61 da samun 'yancin kan kasa.
Wani mutum mai suna Kevin Richardon yaci karo da Zakuna biyu da ya ceta rayuwarsu a shekaru 7 da suka gabata,haduwar ta baiwa jama'a da yawa mamaki da al'ajabi.
Miyagun 'yan bindiga sun sheke mutum daya kuma sun tasa keyar mutum bakwai a kauyukan Dadah, Tukurawa da Gandamasu a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara.
Jami'an tsaron farin kaya sun musanta tarwatsa likitocin da suka halarci taron tantancewa na daukar aiki a kasar Sadi Arabia da aka yi a otal din Sheraton.
Jami'an hukumar DSS sun titsiyen 'yan jarida 2 na gidan talabijin na Channels masu suna Chamberlain Usoh da Kayode Okikiolu, na tsawon sa'o'i a ranar Alhamis.
Wata budurwa yar Najeriya ta wallafa a shafinta na Facebook kan yadda wani mutum ya fara surkullen tsafi bayan ya ganta a titi yana kuma son ya bayyana mata so.
'Yan Boko Haram da mayakan ISWAP da dama sun rasa rayukansu bayan wani mummunan karon batta da ya auku tsakanin kungiyoyin guda biyu dake arewacin Abadam dake.
Tattalin arzikin Najeriya ya karu da kashi 5.01 a tsakanin watan Afirilu zuwa watan Yuni na 2021 daga kashi 0.51 da aka samu a watanni uku na farkon shekarar.
Hedkwatar tsaro ta kasa, ta ce jami'anta dake kula da CCTV idon su biyu yayin da miyagun 'yan bindiga suka kutsa makarantar horar da hafsoshin soja ta NDA.
Aisha Khalid
Samu kari