Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce an raba kan mayakan Boko Haram kuma an rusa su. A cewar sa, duk da kokarin sojoji wurin ragargazar su har yanzu suna tsiya.
A halin yanzu hukumar NYSc ta shiga wani rudani sakamakon wani cece-kuce kan dokokin tsaro da suka bai wa matasa masu hidimar kasa, Daily Trust ta wallafa.
Hukumar kwastam ta kasa, NSC,ta kwace babura 202 daga wasu da take zargi da zama 'yan bindiga da masu taimakonsu a jihar Katsina tsakanin watan Augusta,Satumba.
Femi Adesina, mai bada shawara na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan yada labarai, ya ce wasu daga cikin manyan masu caccakar shugaban kasan a fili.
Masu zanga-zanga tare da gangami karkashin inuwar kungiyar Nigerian Indigenous Nationalities Alliance for Self-Determination (NINAS),sun sha alwashin yin zanga.
Kwamandan rundunar hadin guiwa ta Operation Hadin Kai, Maj.-Gen. Christopher Musa, ya ce dakarun sojin Najeriya ba za su bar kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta.
Christopher Musa kwamandan rundunar hadin guiwa ta arewa maso gabas, operation Hadin Kai,ya ce runduna soja ba ta tarairaya da yi wa tubabbun 'yan ta'adda gata.
Abdulfatah Ahmed, tsohon gwamnan jihar Kwara, ya ce gidanda da hukumar AMCON ta kwace ba tilas bane kuma tsabar azarbabi ne yasa ta kwace don yana shirin biya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce rufe iyakokin Najeriya na sama da shekara daya ya matukar taimaka wa Najeriya. Jama'a sun koma gona kuma an samu abinci.
Aisha Khalid
Samu kari