Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Mukaddashin babban kwamandan Div 7, Abdulwahab Eyitayo, ya ce sama da 'yan ta'addan Boko Haram 8,000 ne suka mika wuya ga dakarun sojin Najeriya a jihar Borno.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce kiyasin da ake a halin yanzu da ake yi a arewa maso yamma ya na kai da kai da yadda Afghanistan ta fada rikici.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Iseyin/Itesiwaju/Kajola/Iwajowa a tarayya daga jihar Oyo a majalisar dattawa,Shina Peller, ya mayar wa dattawan arewa martani.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna a ranar Talata, ya ce jiharsa ta fara aikin naira biliyan goma na gina wurin kiwo ga makiyaya a jihar Kaduna, Daily Trust.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ya bayyana gaban Mai shari'a Sedoton Ogunsanya Ikeja.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi ram da wani gurgu mai shekaru 22 mai suna Buhari Haruna daga karamar hukumar Kankia a kan zargin garkuwa da mutane.
Sama da yara 3,00,000 ne suka rasa rayukansu a shekaru 12 da suka gabata sakamakon ta'addancin da ya addabi yankin arewa maso gabas, kiyasin da UNICEF ta yi.
Andy Ubah, dan siyasan Najeriya da kasar Amurka da Ingila ke tuhumarsa kan sumogal din daloli na dab da zama gwamnan jihar Anambra. Kasar Amurka ta binciki Uba.
Peter Obi, tsohon gwamnan jihar Anambra ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya daina daukar hotunan da 'yan siyasa marasa tausayi da daraja da ke sauya.
Aisha Khalid
Samu kari