Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Miyagun 'yan ta'adda da ake zargin mayakan Boko Haram ne a halin yanzu suna luguden wuta a garin Babbangida, hedkwatar karamar hukumar Tarmuwa ta jihar Yobe.
'Yan bindiga sun kutsa cocin Evangelical Church of Winning All (ECWA) wacce ke Gavaciwa a karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna ranar Lahadi inda suka sheke 1.
'Yan fashin dajin da tsananin dokar hana siyan fetur a jarkoki ya dama a halin yanzu sun koma amfani da rakuma, kamar yadda majiyoyi suka sanar da hakan a yau.
Miyagun 'yan bindiga sun sake sakin wasu dalibai 10 na makarantar Bethel Baptist High School da me Kaduna. Kamar yadda Joseph Hayab, shugaban kungiyar CAN yace.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff,ya ce jam'iyyar jiga-jigan 'ya'yan jam'iyyar dole ne su yi aiki tare da ginawa jam'iyyar gadar da za ta yi.
'Yan bindiga suna yin amfani da kafofin sadarwa na jamhuriyar Nijar wurin kai farmaki kamar yadda Aminu Almustapha Gobir, dan majalisa mai wakiltar Sabon Birni.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Abuja bayan kwashe mako daya ya na ayyuka a taro karo na 76 na majalisar dinkin duniya a birnin New York da ke Amurka.
Sakamakon hauhawar ta’addanci a fadin jihar Katsina manoma da dama sun hakura da noma gonakin su sakamakon yadda ‘yan bindiga suka tilasta musu biyan haraji.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a ranar Asabar ya ce gwamnatin jihar ba za ta janye karin kudin makaranta da ta yi wa jami'ar jihar,Premium Times ta sanar.
Aisha Khalid
Samu kari