Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Africa Magic, gagarumin kamfanin nishadantarwa mallakin MultiChoice, su na duba yuwuwar yin wasan kwaikwayo kan Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu.
A kalla sojoji hudu ne suka ran su a jiya Talata yayin bankado harin da mayakan ISWAP suka kai garin Ngamdu, wani gari da ke tsakanin iyakar Yobe da Borno.
Hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, reshen Ibadan a ranar Talata ta gurfanar da yariman Owo, Touluwalade Olagbegi.
Uku daga cikin daliban makarantar horar da limaman coci da aka sace na a Christ the King Major Seminary, karamar hukumar Jema'a ta jihar Kaduna sun samu yanci.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha a ranar Talata, 12 ga watan Oktoba, cikin mutane ya caccaki Abdullahi Ganduje, bayan gwamnan jihar Kanon ya yi biris.
Rabaren Fada Godfrey Mark Chimezie na cocin Katolikan St Theresa da ke garin Umuahia a jihar Abia ya shiga hannun masu garkuwa da mutane. An sace sa da safe.
Aliko Dangote, mamallakin kamfanonin Dangote da Rabiu Abdulsamad, shugaban kamfanin BUA, sun samu ribar tsabar kudi jimilla N30.4 biliyan a cikin sa'o'i takwas.
Muhammad Hafiz Bayero, babban abokin Bello El-Rufai, babban dan gwamnan jihar Kaduna, shi ne Gwamna Nasir El-Rufai ya nada a matsayin mai gudanarwar na Kaduna.
Gwamnan Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya aike da karin kasafin kudi har N33.8 biliyan gaban majalisa jihar domin ta amince da shi a ranar Talata da ta gabata.
Aisha Khalid
Samu kari