Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Fitaccen gagararren shugaban kungiyoyin ta'addancin da suka addabi yankunan jihohin Benue, Nasarawa da Taraba, Leggi Jibrin, ya shiga hannun jami'an tsaro.
Garba Shehu ya ce, sukar gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari da Mathew Kukah ke yi yayi sanadiyyar jinkirin isowar jiragen yaki Super Tucano daga kasar Amurka.
Wata matar aure, Funmilola Osundare ta sha da kyar, yayin da matsafin saurayinta yayi yunkurin halakata a Akure. Saurayinta ana zarginsa da zama matsafi ne.
Wani bidiyo da @gossipmilltv suka saki, ya janyo cece-kuce inda aka ga wani soja rataye da bindiga a kirjin shi yayin da yake gudanar da wani wa'azi a mimbari.
Wasu daga cikin 'yan takarar shugabancin kasa da masu mukaman siyasa da ke jam'iyyun siyasar kasar nan a halin yanzu sun hallara liyafar buda-baki a Aso Villa.
Kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta tabbatar da alhakin kaiwa wani ofishin yan sanda hari a jihar Kogi.Sun bayyana hakan ne ta wata takarda da suka saki a Telegram.
A kalla rayuka 100 ne suka salwanta sakamakon fashewar wani abu a matatar man fetur na sata da ke yankin Ohaji a karamar hukumar Egbema ta jihar Imo dake kudu.
Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi lll, ya riski magabatansa a daren Juma'a, wanda hakan ya kawo karshen shekaru 52 da ya yi a karagar mulkin masautar Oyo.
Wata mata 'yar Kirinyaga a Kenya mai suna Mary Nguru ta roki kotu da ta dakatar da mahaifiyarta daga shiga, gami da hantarar ma ta 'yan haya a harabar gidanta.
Aisha Khalid
Samu kari