Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Adebola Daniel, 'da ga tsohon gwamnan jihar Ogun ya shirya angwancewa da budurwarsa, Morenike, duba da yadda kwanan nan ya bukaci ta auresa, inda ta amince.
Sanannen abu ne cewa jaruma Hadiza Gabon tana daya daga cikin jarumai a masana'antar Kannywood masu matukar taimakawa bayin Allah dake cikin tsananin damuwa.
Hamshakiyar 'yar kasuwar nan Zari Hassan ta mallaki ababen more rayuwa duniya. Kamar yadda ta fiso a kirata da Boss Lady, musulma ce, kuma mai bauta a Ramadan.
Dakarun tawagar hadin guiwa sun halaka mayakan ta'addancin Boko Haram 27 da 'yan ta'addan ISWAP dake yankin tafkin Chadi a Najeriya, jamhuriyar Nijar da Kamaru.
Wata fasinja jirgin sama, wacce aka fi sa ni da Mama Tobi ta yanke jiki ta mutu a ranar Laraba, 20 ga watan Afirilu a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe a Abuja.
An gano waye matukin jirgin NAF, mai suna Lieutenant Haruna Elijah Karatu, wanda da ya rasa ransa sanadiyyar hatsarin jirgi dakarun sojin NAF da aka yi Kaduna.
A kan batun jaruma Nafisat Abdullahi kuwa, jama'a sun yi caa a kanta bayan ta caccaki iyaye masu haifar 'ya'yan da basu kula da su ko suke tura su almajiranci.
Fitaccen mawakin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Dauda Kahutu Rarara, ya bai wa Furodusa Abba Abubakar Mai Shadda kyautar dalleliyar mota sabuwa kirar Honda.
Nyesom Wike, gwamnan jihar Ribas, ya ce idan da Abdullahi Ganduje, takwaransa na jihar Kano ya fito takarar shugabancin kasa a 2023, da sai ya janye takarar.
Aisha Khalid
Samu kari