Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Rahotanni daga jihar Zamfara sun bayyana cewa wasu tsagwrun yan bindiga sun kai hari mara daɗin ji kan mutanen kauye a Zamfara sabida sun gaza biya kudin haraji
Shararren malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya nesanta kansa da wasu maganganu da ake jingina masa kan ayyana yan bindiga yan ta'adda.
Bayan hari makarantar Isalmiyya a farkon wannan shekarat, miyagun yan bindiga sun sake shiga garin Tegina da mugun nufi, sun yi awon gaba da wasu ma'aikata 5.
Hukumar yan sanda reshen jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar dakile harin yan bindiga a yankin karamar hukumar Kankara, sun ceto mutum 11 a lamarin.
Manyan kungiyoyi daga yankin kudu da kuma arewa ta tsakiya sun yi kira da a baiwa ɗan Igbo shugabancin Najeriya domin kawo ƙarshen yan fafutukar aware a ƙasa.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa ɗan uwa ga hamshakin attajirin da yafi kowa arziƙi a nahiyar Afirka, Aliko Dangote, sani Dangote ya rigamu gidan gaskiya.
Mayakan ISWAP ba su ji daɗi ba, yayin jami'an sojoji suka sake kai musu harin ɗaukar fansa bayan kashe manyan jami'an soji a kauyen Askira Uba, jihar Borno.
Shugaban majalisar malamai na kungiyar Izala ta ƙasa reshen Jos, Sheikh Yahaya Jingir, yace babu wanda ya isa ya talasta wa mutane da sunan tsarin karba karba.
Wani ɗalibi a jami'ar Ilorin ta jihar Kwara ya zane malamarsa a jami'a har sai da ta kwanta a asibiti saboda kawai ta ki taimaka masa a wani kwas da bai yi ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari