Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya yi.korafin cewa yanzun ba shi da kuɗi bare ya siya litattafan Bukhari da Muslim kamar yadda Alkali ya bukatata ranar Alhamis
Yayin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya ƙasa, masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC ta kasa sun fara kiran kwamitin rikon kwarƴa na APC ta kasa ya aje aiki.
Majalisar dokokin jihar Katsina ta yi kira ga ɓamgaren zartarwa na jihar, ya dake duba izuwa matakan da aka ɗauka na tsaro, musamman datse hanyoyin sadarwa.
Abuja - Hedkwatar tsaron tarayyan Najeriya ta bayyana dumbin nasarorin da dakarun soji suka samu cikin mako biyu kacan a yankin arewa maso gabashin Najeriya
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ya bayyana cewa, har yanzun mafi yawan fursunonin da suka bata, bayan harin gidan yari ba su sami dawowa ba.
Wani ɗan.majalisar dokokin jihar Legas, Jude Idimogu, ya yaba wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, bisa hakurinsa wajen gudanar da zaɓe ingantacce a idon kowa.
Rundunar sojin ƙasa a Najeriya ta sanar da samun nasarar sheke wasu yan ta'adda a wani kwantan bauna da sojoji suka yi wa mayakan Boko Haram/ISWAP a Borno.
Kwamishinan ilimi na jihar Bauchi, Aliyi Tilde, ya nuna damuwarsa kan yadda satar jarabawa ya zama ruwan dare a jiharsa, acewarsa an samu akalla 15,000 a BECE.
An samu wata hayaniya tsakanin yan majalisar dattijan tarayyan Najeriya yayin da aka gabatar da kudirin saka wasu wasu jihohi a jerin masu samar da ɗanyen mai.
Ahmad Yusuf
Samu kari