Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Jagoran APC na ƙasa kuma ɗaya daga cikin yan takarar shugaban ƙasa, Bola Tinubu. ya ce yana neman mukamin ne domin saita goben matasa manyan gobe, da haɗa kai.
Yayin da kasashen Duniya ke cigaba da ɗaukar natsaya, wasu na goyon bayan Rasha wasu kuma sun yi Allah wadai, kasashe 17 a Afirka sun ki Allah wadai da lamarin.
Yayin da bangaren masu shigar da kara ke cigaba da ggabatar da kwararan shaidu kan makasan Hanifa Abubakar, matar wanda ake zargi na farko ta ba da shaida kansa
Hukumar yan sanda reshen jihar Anambra ta karyata labarin da ake yaɗawa a wani Bidiyo da ya watsu cewa an birne wani mutumi da ransa a kauyen su kan sarauta.
A zaman babbar Kotun Kano 5 domin cigaba da sauraron shari'ar kisan Hanifa Abubakar, shaidu sun gabatar da wasu abubuwa 10 da suka gano yayin binciken lamarin.
Gwamnan jahar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya taya mai martaba Shehun Borno murnar cika shekara 13 a kan karagar mulkin sarauta tun bayan naɗa shi.
Tawagar yan bindiga masu hanayya da juna sun kaure da faɗa tsakanin su kusa da kasuwar kauyen Zamfara, sun kashe junan su kan rabon dabbobin sata a jihar Zamfar
Wasu ɗaliban Najeriya dake cikin Birnin Sumy a kasar Ukraniya sun makale yayin da sojojin rasha suka zagaye birnin baki ɗaya a yaƙin da ya shiga kwana na 7 yau.
Kungiyar kiristoci ta ƙasa CAN ta bayyana damuwarta kan yaɗuwar matsalar tsaro a Najeriya da kuna hanyar da zai iya shafar babban zaben 2023 da ake zumuɗi.
Ahmad Yusuf
Samu kari