Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Sabon Sanatan Zamfara ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Hussain Nasiha, ya tura takardar murabus daga kujerarsa ta sanata a majalisar dattawa.
Wani matashin ɗan kimanin shekara 32 a ƙasar Congo. ya auri mata uku waɗan da yan uku ne rana daya, kuma ya bayyana yadda suka haɗu baki ɗaya har suka amince.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta kara zaman tattaunawa da kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU, a kokarin da take na kawo karshen yajin aikin da suka tsunduma.
Majalisar dattawa da yar uwarta majalisar dokoki na ƙasa sun kaɗa kuri'ar kin amince wa da dokar ware wa mata kujeru na musamman da canza wa VAT wuri a zaman ya
Ƙungiyar gwamnonin jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya tace ranar babban taron jam'iyya na ƙasa da aka sanya a watan Maris na nan daram, ba maganar canza wa.
Shahrarren ɗan fafutuka a Najeriya kuma shugaban Sahara Reporters. Omoyele Sawore. ya bayyana shirinsa na neman kujerar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 .
Dalibai mata a jami'ar Novena a jigar Delta sun tashi cikin fislrgici da tashin hankali yayin da suka wayi gari da wani dankareren Maciji da ya shigo ya kwanta.
Wani matashin mai haɗa takalma a Kubwa babban birnin tarayya Abuja, wanda ya taba haɗa wa Farfesa Osinbajo takalma, ya rasu daga kwanciya bacci a ɗakin sa.
Gwamnatin tarayya tace zata fara aikin dawo da yan ƙasarta gida waɗan da yakin Rasha da Ukraine ya rutsa da su ranar Laraba mai zuwa, ta fara shirye-shirye.
Ahmad Yusuf
Samu kari