Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta tabbatar wa iyalan mutanen da yan ta'adda suka sace a hatin jirgin ƙasa makon da ya gabata, tace aiki na cigaba da tafiya sosai.
Mamba a majalisar dokokin jihar Anambra, Cater Dike-Umeh, ya sanar da mambobin majalisa cewa ya sake komawa tsohuwar jam'iyyarsa APGA mai mulkin jihar Anambra
Wasu yan bindiga sun kai wani kazamin hari karamar hukumar Aguata wacce gwamnan Anambra, Farfesa Soludo, ya fito daga yankin ranar Alhamis, sun cinna wuta.
Shahararren marubucin nan da ya lashe manyan kyautuka a tarihi, Farfesa Wole Soyinka, ya karyata maganar cewa ya goyi bayan takarar shugaban ƙasa, Buhari a 2015
Yar takarar shugaban ƙasa yar kimanin shekara 38 a duniya, Khadijah Okunnu-Lamidi, ta shiga jam'iyyar SDP a hukumance, ta ce zata tabbatar ta yi nasara a zaɓe.
Sheikh Muhammad Nuru Khalid, yace ya shirya tsaf ya fuskanci hisabi a wurin Allah kan kalamomin da ya yi amfani da su a huɗubarsa da ake ganin yayi ba daidai ba
Tsohon gwamnan jihar Ekiti dake kudancin Najeriya ya ce ba dalilin da zai sa ya janye daga takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 dan kawai ana son yin sulhu a PDP.
Kungiyar malaman jami'o'i na shiyyar Kalama sun ce yajin aiki yanzu aka fara har sai gwamnati ta cika musu dukkan buƙatunsu, sannan za'a buɗe makarantu nan.
Shugaban ma'aikata a fadar gwamnatin jihar Delta tare da wasu kwamishinoni 9 da hadimai sun aje muƙamansu sabida suna da burin shiga siyasa a babban zaɓen 2023.
Ahmad Yusuf
Samu kari