Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, ta kara tunawa jam'iyyun siyasa jadawalin sharudɗan da ya zama wajibi su yi biyayya akai, tace zata ɗauki mataki mai tsaur
Shugaban matasan jam'iyyar APC mai.mulki reshen.mazauna Burtaniya ya aje mukaminsa, ya bi sahun tawagar tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso zuwa NNPP.
Antoni Janar na ƙasar nan kuma Ministan shari'a, ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya shiga tseren takara a zaɓen gwamnan jigar Kebbi dake tafe a 2023.
Wani bincike da aka gudanar a faɗin kasuwannin jihar Kwara ya nuna yadda farashin kayayyakin da aka fi amfani da su lokacin Azumi sun yi tashin wuce tsammani.
Yayin da kowace jam'iyya ke kara kimtsawa domin tunkarar babban zaɓen 2023 a Najeriya, PDP na ƙara rasa mambobinta, wasu daga ciki sun koma NNPP a jihar Jigawa.
Wata matar aure mai ɗauke da juna biyu, yar kimanin shekara 43, ta halaka mijinta kan ya shaida mata zai kata nata ta biyu a can mahaifarsa wato kauyen su.
Wani babban abokin Ango a yankin Gaida dake karamar hukumar Kunbotso ya yi abun kunya, ya ɗauke babban kyautar da aka ba amarya ya ce sheɗan ne ya rinjaye shi.
Ministan shari'a kuma Antoni Janar na ƙasar nan, Abubakar Malami, ya ayyana shiga tseren takarar kujerar gwamnan jihar Kebbi, ya ɗauki alkawarin zai wa mutane a
Kwamaret Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC mai mulki ya ayyana shiga tseren takarar kujerar Sanata mai wakiltar Edo da arewa a majalisar ƙasa.
Ahmad Yusuf
Samu kari