Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Wani shehin malami a Ibadan, babban birnin jihar Oyo ya tabbatar da tsayawa takarar kujera ƙamba ɗaya a Najeriya, ya ce ya zo da warakar matsalolin yan Najeriya
Ɗan takarar kujera lamba ɗaya karkashin inuwar jam'iyyar APC ya nuna kaɗuwarsa da ya ji cewa jam'iyyar ta zabga miliyan N100 a matsayin kudin Fam ɗin takara.
Mataimakin kwamishinan yan sanda reshen jihar Bayelsa, ya yanke jiki ya faɗi matacce yana tsaka da sauke nauyin Ofishinsa a hedkwatar yan sanda ranar Talata.
Rundunar Sojojin Najeriya ta sha fama da hatsari kala daban-daban na jiragenta a shekarar 2021 da ta gabata, mun tattaro muku okuta hudu da irin haka ta auku.
Gwamnan jihar Imo dake kudu maso gabashin Najeriya, Hope Uzodinma, ya ce ba shi da sauran tantama kan mutanen dake ɗaukar nauyin ayyukan yan bindiga a Najeriya.
Kwanaki kaɗan bayan iyalai sun biya kuɗin fansa, Farfesa a Jami'ar DELSU da yan bindiga suka yi garkuwa da shi ya riga mu gidan gaskiya a kan hanyar Asibiti.
Ɗan majaisar dattawa mai wakiltar yankin da mazaɓar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya fito a jihar Katsina, Sanata Ahmad Babba Kaita ya fice daga APC me mulki
Bayan dogon lokaci da kuma yawautar jita-jita, Ministan Kwadugo na ƙasa, Dakta Chris Ngige, ya tabbatar da shiga jerin masu yunkurin gaje shugaba Buhari a 2023.
A jihar Oyo, jam'iyyar PDP dake mulkin jihar na cigaba da samun karfi yayin da mambobin jam'iyyun dake hamayya suke tururuwar sauya sheƙa bisa hujjojin su.
Ahmad Yusuf
Samu kari