Ahmad Yusuf
12059 articles published since 01 Mar 2021
12059 articles published since 01 Mar 2021
Kakakin majalisar dokokin jihar Delta ya ba kowa mamaki yayin da ya duƙa har kan guiwowinsa yana mai gode wa gwamna bayan samun nasarar zama ɗan takara gwamna.
Bayan saka ranar Alhamis wato yau dok cigaba da zaman shari'ar Malam Abduljabbar, Allah ya kawo matsalar rashin lafiya da ta kama alƙali bisa tilas aka ɗage zam
Mai martaba Sarkin Gaya da ke ɗaya daga cikin masarautun Kano, ya tube rawanin magajin garin Gudduba bayan gano yana da hannu a cutar mutane filaye a yankinsa.
Wasu muyagun yan bindiga a yankin karamar hukumar Owo da ke jihar Ondo sun halaka wani sojan Najeriya ɗaya kuma suka sace wani ɗan kwangila ɗan kasar waje.
Mataimakin gwamnan jihar Sokoti da wasu yan takarar gwamna hudu sun maida wukar su kube sun janye daga takara kafin fara zaɓen fidda gwani, ɗayan su ya bar PDP.
Tsohon ministan yaɗa labarai na tarayyan Najeriya, Labaran Maku, ya sanar da janye wa daga takarar gwamnan jihar Nasarawa bayan an fara zaɓen fidda gwani yau.
Biyo bayan yarjejeniyar da su gwamna. matawaƙe suka cimma wajen sulhu da Yari da Marafa, yan majalisun tarayya guda shida daga Zamfara sun sake komawa PDP.
Yayin da ake cigaba da gudanar da zaben fitar da yan takarar gwamna na jam'iyyar PDP, a jihar Abia yan takara 7 daga cikin 9 sun maida wukar su kube sun janye.
Tsohon shugaban majalisar dattawa kuma ɗan takarar gwamnan jihar Enugu, Sanata Ike Ekweremadu, ya zare kansa daga zaɓen fidda gwanin PDP, ka iya komawa APC.
Ahmad Yusuf
Samu kari