Ahmad Yusuf
12051 articles published since 01 Mar 2021
12051 articles published since 01 Mar 2021
Rahoton dake shigo mana da safiyar Talatan nan sun nuna cewa wata quta da tashi sakamakon motsin wutar lantarki ta yi ɓarna a Plazar 'yan sanda a Nasarawa.
Bayan hukuncin kotun tarayya, jam'iyyar PDP mai adawa ta shirya sabon zaɓen fidda gwanin ɗan takarar Sanatan Kaduna ta tsakiya, Ibrahim Usman, ya samu nasara.
Yayin da zaɓe ke kara kusantowa, jam'uyyar PDP ta yi rashin daruruwan mambobinta a jihar Ondo, mutanen sun tabbatar da sauya sheka zuwa APC a yankin Idarre.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, yace halin da PDP take ciki yanzu mai sauki ne, nan gaba rikicin nan zai tsananta matukar ba'a shawo kan batun ba.
Yayin da ake ta shirin tunkarar babban zaɓen 2023, a jihar Kuros Riba rikici ne ke neman kai jam'iyyar APC mai mulki ƙasa, wani jigo yace zai wa PDP a 2023.
Gwamnatin tarayyan Najeriya tace nan ba da jimawa ba a cikin watannan zata dawo da harkokin sufurin jiragen ƙasa a kan layin dogon Kaduna zuwa Birnin Abuja.
A wurin taron mahawara tsakanin masu neman kujera lamba ɗaya a Najeriya, an hangi Peter Obi na kalaman nuna fushin kan wani hali da Dino Melaye ya nuna msa.
Wasu rahotanni sun bayyana cewa tsohon babban Sakataren ma'aikatar ilimi a jihar Bayelsa, Dakta Walton Liverpool, ya yanki jiki ya faɗi matacce a jihar Edo.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ja tawagar gwamnonin PDP 5 da ake wa laƙabi da G5 sun ziyarci takwaransu na jihar Benuwai, Samuel Ortom gabanin zaben 2023.
Ahmad Yusuf
Samu kari