Ahmad Yusuf
12045 articles published since 01 Mar 2021
12045 articles published since 01 Mar 2021
Mai magana da yawun shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), Mista Rotimi Lawrence Oyekanmi, ya ce bidiyon kai hari da ake yaɗa wa ba gaskiya bane.
Labarin da ke shigowa yanzu haka ya tabbatar da cewa tsohon shugaban dukkan ma'aukatan gwamnatin Najeriya a lokacin mulkin soji, Oladipo Diya, ya kwanta ɗama.
Wasu mahara da ake kyautata zaton yan fashin daji ne sun yi awon gaba da mai baiwa gwamnan jihar Zamfara shawara kan harkokin siyasa, Alhaji Ibrahim Ma’aji
Rahotanni sun nuna cewa an wayi gari da gawar ɗaya daga cikin masu neman tikitin takarat gwamna a inuwar Labour Party a jihar Imo, Humphrey Anumudu, a gidansa.
Biyo bayan umarnin babban bankin Najeriya, bankuna sun ckka alƙawari sun bude rassansu a birnin tarayya Abuja yau Asabar kuma mutane na samun damar cire kuɗi.
Wasu miyagun yan ta'adda sun halaka Malamin cocin ECKWA a yankin karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, sun yi awon gaba da matarsa kana sun sako sama da 100.
Mai neman zama gwamna a jihar Adamawa karkashin inuwar jam'iyyar APC, Sanata Aishatu Binani, ta ce INEC ta yi abu mai kyau da tace zaben gwamna bai kammalu ba.
Bankunan kasuwanci a Najeriya, sun tura wa yan Najeriya masu amfani da asusu sakonnin karta kwana, sun faɗa masu zasu fito domin bas u kuɗi a karshen mako.
Yayin da musulmai ke murnar fara azumin Ramadana, Allah ya yi wa kwamishinan harkokin addinai na jihar Sakkwato, Alhaji Usman Suleiman (Ɗanmadamin Isa) rasuwa.
Ahmad Yusuf
Samu kari