Ahmad Yusuf
11488 articles published since 01 Mar 2021
11488 articles published since 01 Mar 2021
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa shi da takwarorinsa ba za su yarda a rusa hukumomin zaɓen jihohi ba, ya ce INEC kanta tana fuskantar matsala.
Hukumar gudanarwa ta Abuja watau FCTA ta bayyana cewa daga ranar Litinin, 26 ga watan Mayu, 2025, za ta karɓe kadarori 4,793 saboda ƙin biyan haraji.
Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar da gwamnonin Najeriya suka ƙalubalanci gwamnatin tarayya kan yadda aka kashe kudin da aka kwato daga ɓarayin.
Rahotanni sun nuna cewa ƴan sanda sun kama wata matashiya yar sheksra 20, Fatima Abdulkadir bisa zargin hannu a mutuwar mutum 3 bayan sun ci abinci.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya dakatar da Sarkin Swali, HRH Wilcox Seiyefa Job, bisa zargin ƴaƴansa na cikin ƴan kungiyoyin asiri da suka hana zaman lafiya.
Wani malamin addinin kirista ɗan asalin jihar Kogi, Fasto Adejola Babagbemi ya bayyana shirinsa na tsayaws takarar ɗan Majalisar Wakilai a mazaɓar Yagba.
Duk da ya sha musanta batun, an wayi gari da fastocin takarar shugaban kasa na gwamna Seyi Makinde, wasu matasa ne sun manna su a wurare daban-daban a Kano.
Dan majalisar wakilan tarayya daga jihar Enugu, Hon. Sunday Umahia ya sauya sheka daga LP zuwa jam'iyyar APC a hukumance, ya ce ba zai zauna a LP ba.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Adewole Adebayo ya bayyana cewa ba zai janye wa Atiku Abubakar takara ba ko da ya yanke shawarar sauyaa sheka zuwa SDP.
Ahmad Yusuf
Samu kari