Ahmad Yusuf
11480 articles published since 01 Mar 2021
11480 articles published since 01 Mar 2021
Kwana ɗaya bayan abin da ya faru a ƙasar India, wani jirgin Air Indoa ya yi saukar gaggauwa bayan samun sakon da ke nuna akwai barazanar dasa bam.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya kuma ɗan takara a zaɓen shugaban ƙasa na 1999, Cif Olu Falae ya ce ba Obasanjo ba ne ya samu nasara a zaben 1999.
Rahotanni daga Zaria a jihar Kaduna sun tabbatar da cewa wata matar aure mai suna Khadija ta halaka diyarta da duka kan N100 da ta samu lokacin babbar sallah.
Bayan jawabin Tinubu, Majalisar Tarayya ta kafa dokar da za ta ba shugaban kasa damar zuwa gabanta ya yi jawabi a kowace ranar dimokurafiyya a Najeriya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa magabacinsa, Muhammadu Buhari bisa yadda ya tabbatar da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar dimokuraɗiyya.
Kamfanin sufurim jiragen sama na Air India ya tabbatar da cewa jirginsa da ya tashi daga birnin Ahmedabad zuwa London Gatwick ya gamu da mummunan hatsari.
Mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Paul Ibe ya ce alama ta nuna cewa haɗakar da Atiku ke jagoranta ta fara tsorata gwamnatin Bola Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauya tsarin da saba na jawabi ga ƴan kasa a ranar dimokuraɗiyya, ya ce zai isar ɗa saƙonsa gaba ɗaya daga Majalisar Tarayya.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar tsohuwar jakadar Najeriya a ƙasashen ketare guda biyu, Ambasada Ibironke Adefope ta riga mu gidan gaskiya a jihar Oyo.
Ahmad Yusuf
Samu kari