- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasan jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP ta sanar da dakatar da yawon yakin neman zabe saboda dan takararta, Atiku.
Hukumar tsaron farin kaya DSS, hukumar leken asirin Najeriya NIA, yan sanda da sauran jami'an tsaro sun ka harin kwantan bauna kauyukan Abuja kuma sun yi..
Gwamnatin kasar Amurka ta lissafo irin ayyukan laifi bakwai da ake aikatawa a Najeriya kuma ta gargadi yan kasarta su guji wasu jihohi 14 kada wadannan abubuwa.
Yayinda ake barazanar harin yan ta'addan a birnin tarayya Abuja, Gwamnatin Amurka ta bukaci iyalan ma'akatansu dake zama a Abuja su bar birnin da gaggawa..
Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, ya dira birnin Washington D.C don yakin neman zabensa na 2023.
Jirgin Airforce 001 na shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga babbar tashar jirgin Seoul, kasar Koriya ta kudu kuma yana hanyar dawowa gidan Najeriya .
Babban kantin Jabi Lake Mall dake unguwar Utako a birnin tarayya Abuja ta rufe dukkan shagunanta ranar Alhamis sakamakon barazanar tsaron da ake yiwa garin.
Yan Najeriya musamman matasa na yunkurin tunkude jam'iyyun All Progressives Congress APC da People's Democratic Party PDP a zabukan da zasu gudana a 2023..
Gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta rattafa hannu kan yarjejeniya da gwamnatin kasar Koriya ta Kudu don gyara matatar man Kaduna
AbdulRahman Rashida
Samu kari