Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya nuna yiwuwar tsayawa takarar Sanata ta Arewa a 2027, bisa ga bukatun shugabanni da masu ruwa da tsaki.
Ana tsaka da yakin Iran da Isra'ila, Amurka ta tura jiragen MQ-9 da sojoji 200 zuwa Najeriya domin taimakon leken asiri da horaswa, ba tare da shiga yaki kai ba.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya musanta rahoton cewa zai sauya sheka zuwa APC duk da cewa ya tabbatar da rigimar da ke cikin jam'iyyar PDP.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta 'Human Rights Watch' ta nuna damuwa kan ci gaba da yawo da Benjamin Netanyahu ke yi a duniya duk da sammacin kotun ICC.
Kasashen Larabawa ciki har da Saudiyya da Turkiyya sun yi Allah wadai da harin kasar Isra’ila kan Syria, suna kira ga duniya ta dauki matakin gaggawa.
Jagoran addinin Musulunci a Iran, Ayatollah Mojtaba Khamenei ya ce hare-haren da aka kai Turkiyya da Oman ba su da alaka da sojojin kasar ko kawayenta.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya jagoranci sallar Idi a Kofar Mata, inda Aminu Ado Bayero ya gudanar da idi a Kofar Nasarawa da ke jihar Kano.
Ma’aikatar harkokin wajen Rasha ta gayyaci jakadan Isra’ila Oded Joseph domin bayani kan harin da ya jikkata ‘yan jaridar RT a Lebanon wanda ya jawo magana.
Amurka ta amince da yarjejeniyar sayar da makamai na dala biliyan 16.5 ga Hadaddiyar Daular Larabawa, Kuwait da Jordan yayin da rikici da Iran ke kara tsananta.
Abdullahi Abubakar
Samu kari