Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Arsenal ta lashe kofin gasar Firimiya ta Ingila karo na farko cikin shekara 22 bayan Manchester City ta yi kunnen doki da Bournemouth ranar Talata.
Janar Yakubu Gowon ya bayyana yadda Olusegun Obasanjo ya ƙi yin aiki ƙarƙashin Murtala Muhammed a lokacin yaƙin basasa saboda batun girman matsayi.
Shugaban ƙasar Croatia, Zoran Milanovic, ya ƙi amincewa da sabon jakadan Isra’ila saboda manufofin gwamnatin Isra’ila da rikicin diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu.
Jam’iyyar LP mai adawa karkashin jagorancin Julius Abure ta sanar da cewa za ta shiga zaben 2027 tare da bayar da fom kyauta ga masu takara a dukkan matakai.
Jami’an hukumar Hisbah a jihar Kebbi sun kama wani mutumi da aka samu ya ɓoye cikin jakar 'Ghana Must-Go' a gidan wata matar aure a Birnin Kebbi.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya sake gurfana a kotun Tel Aviv karo na 88 domin kare kansa daga tuhume-tuhumen rashawa da cin amanar ƙasa.
An tabbatar da rasuwar babban sakataren musamman a ofishin SSG na Bauchi, Alhaji Shehu Yahaya Jalam, yayin gudanar da aikin Hajjin bana a Makkah.
Masoyan Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun fara shirin haɗa kai domin takarar shugaban ƙasa a 2027, suna ganin haɗin gwiwa zai kayar da jam’iyya mai mulki.
Hedikwatar tsaro a Najeriya ta bayyana cewa babu wani sojan ƙasashen waje da ya shiga farmakin ƙasa da ya kashe shugaban ISIS, Abu Bilal Al-Minuki.
Abdullahi Abubakar
Samu kari