Abdullahi Abubakar
7311 articles published since 28 Afi 2023
7311 articles published since 28 Afi 2023
Yayin da sace-sacen al'umma ya yi ƙamari a Edo, Gwamnan Monday Okpebholo, ya dakatar da sarkin Uwano, Dr. George Egabor, bisa yawaitar garkuwa da mutane.
Yan bindiga sun tilasta wa ƙauyuka 12 da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara biyan harajin N60m bisa zargin ba sojoji bayanai da ke kawo musu tarnaki.
Wasu yan Najeriya da dama sun yabawa Kamfanin NNPC bayan ya rage farashin litar man fetur zuwa N935 a wasu gidajen mai a Abuja, abin da ya faranta wa direbobi rai.
Fasto Tunde Bakare ya shawarci Shugaba Tinubu ya rungumi tawali’u da karɓar shawara domin ceto Najeriya daga halin da take ciki inda ya ce an gaji da addu'a.
Yayin da ake ta jita-jitar Gwamnan Zamfara zai bar PDP, Dauda Lawal ya fito ya ƙaryata labarin inda ya ce har yanzu shi cikakken dan jam'iyyar ne ba makawa.
Ɗan ministan harkokin waje na Najeriya, Adam Tuggar ya karyata jita-jitar cewa mataimakin gwamnan Bauchi ya mare mahaifinsa a jihar kan lamarin siyasa.
Wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta ya nuna Fasto David Ibiyeomie yana cewa Annabi Isa bai taba ziyartar talaka ba, yana kin talauci lokacin da yake raye.
Wasu rahotanni sun ce akwai gwamnoni uku ko hudu da ke PDP na shirin sauya sheka zuwa APC, domin marawa shugaba Tinubu baya a yunkurinsa na zarce a 2027.
Yayin da zaben 2027 ke karatowa, an ce tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar na shirin takara a 2027 tare da Peter Obi a matsayin mataimakinsa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari