Abdullahi Abubakar
7283 articles published since 28 Afi 2023
7283 articles published since 28 Afi 2023
Yayin da cin hanci ke kara kamari a Najeriya, hukumar EFCC tana amfani da ayoyi ko hadisan Manzon Allah (SAW) domin fadakar da al'umma kan almundahana.
Siyasar Najeriya ta dauko wani sabon salo yayin da 'ya'yan manyan kasa ke taya iyayensu fada duk lokacin da aka soki tsari ko kuma salon shugabancinsu.
Kungiyar fararen hula a Zamfara ta Arewa ta bukaci tsohon gwamnan jihar, Bello Matawalle ya sake tsayawa takara a 2027 saboda nasarorinsa wajen yaki da rashin tsaro.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna jin dadi da maraba da sauyin sheka da ke faruwa cikin APC, yana kuma fatan karin ‘yan adawa za su bi sahu.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno na Akwa Ibom ya shawarci kwamishinoni da masu mukami a gwamnatinsa su koma APC tare da shi ko su yi murabus.
Gwamnatin Bola Tinubu ta tabbatar da cewa ta ba mutane miliyan shida tallafin kudi cikin wata shida da suka gabata kuma akwai miliyan 15 da za su ci gajiya.
A Najeriya musamman da ake tunkarar shekarar 2027 da za a gudanar da zabe, yan siyasa da dama sun sauya sheka daga jam'iyyunsu zuwa wasu domin biyan buƙatar kansu.
Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu ya ce gwamnatinsa na daukar sababbin matakai domin yakar rashin tsaro a fadin jihar baki daya duba da ƙaruwar matsalar.
Al'umma sun sha mamaki bayan gano wani otal da ake aikata badala a cikin wata makarantar firamare da ke karamar hukumar Esan ta Yamma a jihar Edo.
Abdullahi Abubakar
Samu kari