Abdullahi Abubakar
7283 articles published since 28 Afi 2023
7283 articles published since 28 Afi 2023
Daya daga cikin lauyoyin Hamdiyya Sidi Shareef da ake kira Abba Hikima ya tabbatar da batan matashiyar a birnin Sokoto wanda ake nemanta tun jiya bayan fita sayayya.
Yayin da ake zargin APC ta kawo rigima a jam'iyyun adawa, tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce APC da shirin kawo rikici a SDP kamar yadda ta yi a PDP.
Gwamna Dikko Radda ya jimamin rasuwar tsohon gwamnan wanda ya mulki jihar tsakanin 1998 zuwa 1999 a lokacin mulkin soja, Kanal Joseph Akaagerger.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana yadda shi da marigayi Abubakar Rimi suka yi fatali da tayin cin hanci da marigayi Abba Kyari kan takara.
Hajiya Naja’atu Mohammed ta caccaki shugabancin Bola Ahmed Tinubu da laifin nuna wariyar yanki da gazawa a shugabanci da zai ceto al'ummar Najeriya.
Bayan matasa sun gudanar da zanga-zanga kan zargin basarake da ta'addanci, Sarkin Daura, Alhaji Faruq Faruq ya sauke dagacin kauyen a Katsina, Iliya Mantau.
Yayin da zaben 2027 ke kara karatowa, ana zargin jam’iyyar APC na tuntubar gwamnoni na jam’iyyun adawa da alkawarin mukamai domin samun goyon baya.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya wallafa bidiyon yadda aka hana Peter Obi shiga fadar Vatican sai da Bola Ahmed Tinubu ya sa baki aka barshi.
Bayan sace basarake a makon da ya gabata, Iyalin Sarkin da ke jihar Kogi sun nemi taimako domin tara N50m kudin fansa da masu garkuwa da shi ke bukata.
Abdullahi Abubakar
Samu kari