Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wani mutum a Katsina, Yahuza Ibrahim, wanda ya sanya wa diyarsa suna Buhariyya, watakila takwararar Shugaba Muhammadu Buhari, ya canza sunanta zuwa Kauthar.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, a karon farko ya yi furuci kan lamarin Sheikh AbdulJabbar Nasiru Kabara wanda Malaman Kano suka kai kara wajensa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yiwa jami'an Sojoji babban kyautar Sallah lokacin bikin Eidul Adha da yayi a mahaifarsa, Daura, jihar Katsina, Arewa maso yammacin.
Bayan mako daya a mahaifarsa, garin Daura, jihar Katsina, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koma birnin tarayya Abuja a ranar Juma'a, 23 ga watan Yuli, 2021.
Ayo Adebanjo, shugaban kungiyar Afenifere, kungiyar Yarbawa zalla kan zamantakewa da siyasa, ya ce gwamnatin tarayya ba ta da hurumin neman a dawo da Sunday.
An sanar da masu yin burodi da bankunan kasuwanci da kuma karin wadansu ‘yan kasuwa a Abuja cewa daga yanzu ana bukatar su fara biyan kudin izinin fitar da hay
Jami'ar Ibadan, Oyo (UI), da Jami'ar Najeriya, Nsukka (UNN), da Jami'ar Ilorin (UNILORIN) sun zama kan gaba dangane da masana kimiyya mafi inganci a Najeriya.
Makonni bayan sauya shekarsa daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Gwamna Ben Ayade na Cross River ya fara bayyana dalilan da suka sa ya koma jam'iyyar.
Jami'an hukumar hana fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Benuwai sun kama wata mata 'yar shekara 36, Chioma Afam, tare da abokiyar aikinta, Peace Cale
Abdul Rahman Rashid
Samu kari