Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Yan bindigan da kai hari makarantar horar da Sojojin Najeriya NDA dake garin Afaka a jihar Kaduna kuma sukayi awon gaba da jami'in Soja sun kira gidan Soja.
Hukumar dabbaka koyarwan addinin Musulunci da gyaran tarbiyya watau Hisbah a jihar Kano ta sammaci yar wasar kwaikwayon Kannywood, Ummah Shehu, zuwa ofishinta.
Karshen makon da ya gabata na cike da labaran daurin auren Yusuf Buhari, 'dan shugaban kasa Muhammadu Buhari da 'diyar Sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado Bayero.
Neja - Da alamun yara shida cikin 136 na daliban makarantar Islamiyyar Salihu Tanko Islamiyya, dake Tegina jihar Neja sun mutu hannun yan bindigan da suka sace.
Akalla mutum 8 (takwas), ciki har da babban jami'in dan sanda da dan banga a karamar hukumar Mangu ta jihar Plateau da yammacin Litinin, 23 ga Agusta, 2021.
Karamin ministan noma da raya karkara, Mustapha Shehuri, ya bayyana cewa Najeriya ka iya fadawa halin karancin abinci saboda babu tsari mai karfi na tsaron abin
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa wasu tsagerun yan bindiga sun kai mumunan hari makarantar horar da Sojin Najeriya watau NDA dake jihar Kaduna.
Shehin Malamin addinin Islam, Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi ya yi Alla-wadai da yadda yan siyasa sukayi tururuwa zuwa daurin auren 'dan Buhari da Zahra Bayero.
Daya daga cikin lauyoyin Sunday Igboho, mai rajin kafa kasar Yarabawa, Odua Rep, Olusegun Falola, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya zama shugaban kama karya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari