Abdul Rahman Rashid
4123 articles published since 17 May 2019
4123 articles published since 17 May 2019
Babbar bankin Najeriya CBn ya haramta sayar da Dalar Amurka ga yan kasuwan canji (BDC). Gwamnan bankin, Godwin Emefiele, ne ya sanar da hakan a jawabin da ya yi
An haramtawa gwamnatin tarayya aron kudin da mutane suka sa hannun jari dake ajiye a banki bayan karar da aka shigar da ita kotu. Akwai kudi sama da bilyan 200
FCT Abuja - Faifan bidiyon da na'urar CCTV ta nada ya nuna yadda 'yar yarinya mai shekara 9 da haihuwa ta haddasa gobara a katafaren kantin Prince Ebeano dake.
Wani Ba’amurke masanin tattalin arziki a Jami’ar John Hopkins da ke Baltimore a Amurka, Steve Hanke, ya caccaki gwamnatin da Shugaba Muhammadu Buhari ke jagora
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya dira birnin Landan, kasar Birtaniya domin duba lafiyarsa da kuma halartan taron kasa da kasa kan inganta ilimi a duniya.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Litinin, 26 ga Yuli, zai shilla kasar Birtaniya ganin Likitocinsa da kuma halartan taron ilimi na duniya kan hadin kai
Wajibi ne yin salloli biyar a kan dukkan baligi, mai hankali a halin zaman gida, halin tafiya da yaƙi a kan namiji da mace, sai mace mai yin jinin haila, da mai
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu a ranar Asabar ya ce gwamnonin Kudu maso Yamma suna aiki ta bayan fage wajen ganin an saki mai ikirarin fafutikar ‘yanci
Wadansu ‘yan fashi da makami a safiyar ranar Juma’a sun kai hari kan makarantar Sakandaren Gwamnati da ke Unguwar Sarki, a cikin garin Kaduna inda suka tafi da.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari