Abdul Rahman Rashid
4123 articles published since 17 May 2019
4123 articles published since 17 May 2019
FCT, Abuja - Gwamnatin tarayya za ta rabawa dattawa talakawa marasa aikin yi da kuma wadanda dokar kulle ta annobar Korona ta yiwa illa ga kasuwanci ko ayyukans
Karamin Ministan Lafiya, Dr. Olorunimbe Mamora, a ranar Talata, ya yi kira ga shugabannin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa NARD su koma teburin sulhu.
A bidiyon wanda @instablog9ja, ya wallafa, an ga wani mutumi yana watso kudi ga daliban jami'ar arzikin man fetur ta jihar Delta daga sama su kuma daliban suka.
Yan uwa na kwashe marasa lafiyansu daga asibitocin gwamnatin tarayya yayinda yajin aikin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa (NARD) ya shiga kwana ta biyu.
Shehu Sani, Tsohon sanata wanda ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisa ta takwas kuma tsohon ciyaman a Kwamitin basussuka na gida da waje ya nuna yadda yan bin
A ranar Litinin, an ruwaito barkewar rikici tsakanin jama'an yankin Dorayi Babba a jihar Kano da mabiyar kungiyar IMN da aka fi sani da mabiyar akidar Shi'a.
Kungiyar likitoci a kasar nan (NARD) ta umurci mambobinta dasu tsunduma yajin aikin sai baba ta gani ranar Litinin, 2 ga watan Agusta. An bada wannan umurnin ne
Ofishin Antoni Janar na kasar Amurka a yankin California ya ce a karshen watan Oktoba, 2021 za a yankewa Ramon Abbas, wanda akafi sani da Hushpuppi hukunci.
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC a ranar Asabar a Abuja ta tabbatar da damke tsohon shugaban majalisar dattawa.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari