Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Iyalan gidan Zakzaky sun mika godiyarsu ga yan Nigeria da suka tsaya musu a lokacin shari'ar su wacce ta dauki tsawan kwana dubu biyu da hamsin da biyar wanda y
Hukumar taimakon gaggawa ta jihar Kano, SEMA, ta bayyana ranar juma'a cewa akalla mutane 26 sun rasa rayuwarsu, gidaje 1000 sun lalace a wasu kananan hukumomi 4
Gwamnatin tarayya ta yi martani kan jawabin yan majalisar dokokin Amurka na hana sayarwa Najeriya wasu jirage da makamai saboda zaluncin da mulkin Buhari keyi.
Sabbin bayanai sun bayyana kan zargin da aka yiwa hazikin jami'un dan sanda, DCP Abba Kyari, a gaban kotun kasar Amurka. Legit ta ruwaito muku cewa kotun Amurka
Wakilin Legit Hausa ya zanta da wani masanin tattalin arziki na kamfanin One17 Capital Limited Mr Isma'il Rufai, wanda ya yi bayani dalla-dalla da fashin baki.
Sifeto Janar na hukumar yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya bayyana umurnin gudanar da bincike kan zargin da aka yiwa jami'in sanda DCP Abba Kyari.
DCP Abba Kyari, ya karyata rahoton cewa ya karbi cin hanci hannun shahrarren dan damfara, Abbas Ramon, wanda aka fi sani da Huspuppi wanda ke kurkukun Amurka.
Shahrarren mai damfarar yanar gizo, Abbas Ramoni, wanda akafi sani da Huspuppi, ya bayyana cewa hazikin dan sanda, DCP Abba Kyari, na cikin wadanda ya baiwa.
Farashin Naira ya sake sauka 523/$ a kasuwar bayan fagge ranar Laraba, karo na biyu bayan bankin CBN ta sanar da daina baiwa yan kasuwar canji Dalar Amurka.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari