Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnatin tarayya ta ce ta kashe kudi N1.8bn wajen ciyar daliban makarantun a jihar Ondo kadai cikin shekaru uku. Ministar manajin annoba da jin dadin jama'a.
Mai Martaba Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya bayyana cewa ya so ’diyarsa, Zahra Bayero, ta kammala karatunta kafin tayi aure. Za'a daura ranar Juma'a.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa kuma Sanata da ya wakilci Plateau ta tsakiya, Sanata Ibrahim Suleiman Mantu, ya rigamu gidan gaskiya ranar Talata.
MinistanSadarwa da Tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ibrahim Ali Pantami, ya bayyana cewa shugaban Muhamadu ya kasa cin abinci ranar da aka kai hari kan Musulmai.
Wasu yan bindiga sun hallaka jami'an tsao, ciki da dan sanda, a jihar Zamfara yayinda suka fasa kwalejin ilmin aikin noma dake karamar hukumar Bakura na jihar.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya karbi bakuncin daya daga cikin yan matan makarantar Chibok da aka sace tun shekarar 2014 sun zana jarabawar karshe
Gwamnatin tarayya ta shigo wasu yan Najeriya 101 daga kasar Libya, cikinsu akwai iyalan yan ta'addan ISIS 22 da aka kashe yayin yaki. Wadannan mutane sun dira.
An yi jana'izar matasan da halarci taron Zikirin kasa a jihar Bauchi 25 da yan bindigan kabilar Irigwe suka hallaka a Gada-biyu, karamar hukumar Jos ta Arewa.
Wasu yan bindiga da ake zargin Kiristoci ne sun kai wa Musulmai matafiya 90 hari a jihar Plateau ranar Asabar, akalla mutum 22 sun mutu, yan sanda suka tabbatar
Abdul Rahman Rashid
Samu kari