Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban majalisar dinkin duniya, Antonio Guterres ya bada kariya ga kiran da majalisar tayi na gudanar da bincike mai zaman kanta kan mutuwar tsohon shugaban kasar Misra, Mohammed Mursi
Da safiyar Alhamis, 20 ga watan Yuni, 2019 Kasar Iran ta baro jirgin leken asirin kasar Amurka yayinda rikici ke cigaba da kunno kai tsakanin manyan kasashen guda biyu.
A ranar Laraba, Kotun daukaka kara dake zaune a Kaduna ta yi watsi da karar tsohon hadimin shugaba Buhari, AbdulRahman Kawu Sumaila, inda yake kalubalantar shari'ar babbar kotun tarayya ta jihar Kano.
Gidauniyar Dangote ta bada tallafin kudi milyan 60 domin rabawa mata yan kasuwa masu kananan jari da wasu marasa galihu a kananan hukumomin jihar Katsina shida.
Wasu gungun yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suna kan kai hari Gajiram, hedkwatan karamar hukumar Nganzai da ke jihar Borno a yanzu haka.
Dakin kwanan dalibai mata daya tilo da ya rage a makarantar sakandaren mata GGC Mayo Belwa, jihar Adamawa ya kama da wuta. Makarantar ta kasance tana da dakunan kwanan dalibai biyu amma gobara ta cinye daya a shekarar 2018.
An gudanar da jana'izar zababben shugaban kasar Misra na farko, Mohammad Mursi, da safiyar Talata, 18 ga watan Yuni a Kahira, babbar birnin kasar bayan rasuwarsa yayinda yake gurfana a kotu ranar Litinin.
Akalla mutane 20 sun rasa rayukansu yayinda kimanin 30 suka jikkata sakamakon mumunan harin kunar bakin wake da yan Boko Haram suka kai wani gidan kallo garin Konduga dake jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya.
Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, a ranar Juma'a ya rantsar da Alkali Mohammed Sulaiman Ambursa a matsayin sabon mukadddashin alkalin alkalan jihar sakamakon rashin amincewar majalisar dokokin jihar da alkali Asabe Karat
Abdul Rahman Rashid
Samu kari