Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid

Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng

4128 articles published since 17 May 2019

Author's articles

Buhari zai garzaya jihar Gombe yau
Buhari zai garzaya jihar Gombe yau
Labarai

Ana sa ran shugaba Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihar Gombe yau Litinin, 27 ga watan Mayu domin kaddamar da wasu ayyuka da gwamnan jihar, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya yi a jihar yayinda wa'adinsa ya kusa karewa.

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai