Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Mutane biyu sun sake kamuwa da cutar Coronavirus a Bauchin Yakubu. Kwamishanan kiwon lafiyan jihar, Dakta Aliyu Maigoro, ya bayyana hakan ga manema labarai a ra
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa ta sayi kayan masarufi domin rabawa mutan jihar domin kawar da yunwa yayinda suka zaune a gidajensu bisa dokar ta bacin
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar ta baci a fadin jihar saboda mutane sun sabawa dokokin farko da gwamnatin ta sanya domin hana shigowa da yaduwar cutar Cor
Labarin da ke shigo mana da dumi-dumi na nuna cewa gwamnatin jihar Legas ta mayar da filin kwallon Mobolaji Johnson asibitin killace masu dauke da cutar Coronav
Gwamnatin tarayya za ta saki kudi N6.5 billion ga cibiyar takaita yaduwar cututttuka a Najeriya NCDC, ministar kudi da kasaf, Zainab Ahmed Shamsuna, ta laburta.
Yau ana neman wata daya cir da shigowar cutar Coronavirus Najeriya. Legit.ng Hausa ta tattaro muku abubuwan da ya kamata ku sani game da cutar a kasar Najeriya.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya killace kansa sakamakon halartan tarurruka uku kungiyar gwamnonin Najeriya da aka gudanar ranar 18 ga Maris 2020.
Sakamakon gwajin cutar COVID19 da shahrarren dan wasan kwaikwayon Kannywood da Nollywood, Ali Muhammad Nuhu, tare da Frodusa, Abubakar Bashir Maishadda, Dirakta
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin bada gudunmuwar milyan hamsin cikin kudin tallafin da ake shirin baiwa yan Najeriya domin sauka
Abdul Rahman Rashid
Samu kari