Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Dakarun sojin Operation Lafiya Dole sunn hallaka wani babban kwamandan Boko Haram, Abu Usamah, tare da yan’uwansa ya ta’adda yayin musayar wuta da Sojojin.
Gwamnatin jihar Oyo ta alanta cewa mutum na farko da ya kamu da cutar Coronavirus a jihar ya samu sauki kuma an sallamesa. Wannan ya biyo bayan labarin tabbatar
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane ashirin da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya..
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane goma sha hudu da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya dokar hana fita a birnin tarayya Abuja, da kuma jihohin Ogun da Legas, na tsawon makonni biyu domin takaita yaduwar cutar Cor
Kwantrola Janar na hukumar shiga da ficen Najeriya, Muhammad Babandede, ya kamu da cutar Coronavirus. Jaridar Punch ta ruwaito. Kwantrolan wanda ya bayyana haka
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane biyar da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Gwamnatin jihar Plateau a ranar Asabar ta gargadi shugaban kungiyar Jamma’atu Izalatil Bid’a Waikamatis Sunnah, Sheik Sani Yahaya Jingir, kan take dokar gwamna
Hukumar Sojin Najeriya ta bayyana cewa hare-haren jirgin sama na rundunar Operation Lafiya Dole, ta kai ya yi sanadin halakan yan kungiyar tada kayar bayan Boko
Abdul Rahman Rashid
Samu kari