Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban Masallatan Harami na Makkah da Madina, Sheikh Abdurrahman Sudais, ya sanar da cewa an kusa a bude masallatan guda biyu domin ci gaba da yin ibada.
WHO ta ce adadin mutanen da suka harbu da cutar korona a cikin awanni 24 da suka wuce a nahiyar Afirka ya karu daga mutum 33,000 zuwa sama da mutum 34,000.
A ranar Talata ne dai kwamitin zartarwa na Asusun Lamunin IMF ya amince da bukatar kasar Najeriya bayan da ta nemi tallafin kudi na Dalar Amurka biliyan 3.4.
A karon farkon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya bayyana irin halin ha'ula'i da ya tsinci kansa har na tsawon kwanaki 26 a ware yayin da ya ke jinya.
Shugaban Amurka Donald Trump, ya sake nuna yatsa ga gwamnatin kasar China, da cewa ita tayi sake da kuma sakacin da ya haifar da yaduwar cutar korona a duniya.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya bayyana damuwa matuka dangane da yawan mace-macen da ake ci gaba da samu a jihar Kano da ke shiyyar Arewacin kasar.
MURIC ta yi zargin cewa akwai yiwuwar sakacin da aka yi dangane da yawan mace-mace da ake samu a Kano wani makirci na rage yawan adadin musulmi a kasar nan.
Gwamnatin tarayya ta zargi gwamnatocin jihohin Najeriya da yin gasa a tsakaninsu da juna ta fuskar adadin masu dauke da kwayoyin cutar coronavirus a jihohinsu.
Rahotanni sun bayyana cewa bayan shafe tsawon makonni karo na farko an samu bullar cutar korona a jihar Nasarawa da ke yankin Arewa ta Tsakiya a kasar Najeriya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari