Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnatin jihar Borno ta ce ta samu nasarar cafke mutum daya cikin mutane biyun da suka tsere bayan gwaji ya tabbatar da sun harbu da kwayoyin cutar corona.
Mun samu cewa a ranar Lahadi wasu manyan mutane biyu a jihar Kano sun rasa rayukansu sanadiyar wata bakuwar cuta da hakan ya sake jefa tsoro a zukatan al'umma.
Yayin da adadin wadanda annobar corona a jihar Kano ta kai 77 baya ga dakatar da gwajin gano masu cutar a jihar, gwamna Ganduje ya shimfida wata sabuwar doka.
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 87da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Asabar.
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 114 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Juma'a.
Inna liLLahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya yiwa sarkin Malaman daular Usmaniyyar, Sheikh Buhari Sirdawa, rasuwa. Ya rasu ne da yammacin Juma'a a asibiti.
Dukkan godiya sun tabata ga Allah madaukakin Sarki da ya raya mu kuma ya bamu daman shaida wannan wata mai albarka cikin koshin lafiya. Allah ya karba mana.
Shugaban kasa Muhammad Buhari, ya ja hankalin daukacin musulman duniya, a kan kada su mai da annobar korona uzirin da zai hanasu azumi a cikin watan Ramadana.
A halin yanzu dai an samu bullar cutar covid-19 a jihohi 27 na Najeriya ciki har da babban birnin tarayya kamar yadda alkaluman Hukumar NCDC suka tabbatar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari