Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnatin jihar Bauchi ta tabbatar da kamuwar sabbin mutane tara da cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus (COVID19) a ranar Juma'a, 1 ga Mayu, 2020.
A cikin kwanaki biyu kacal NCDC ta bayyana cewa an samu sabbin mutane 118 da cutar coronavirus ta harba a jihar Kano da ke yankin Arewa maso Yamma a Najeriya.
Kungiyar NEF ta dattawan Arewa, ta zargi gwamnonin jihohi da dama na Najeriya da laifin siyasantar da lamarin annobar cutar coronavirus wadda ta barke a kasar.
Hukumar sojin kasan Najeriya, ta samu nasarar cafke wasu sojojin bogi guda 13 da suka shafe tsawon shekaru goma sha biyu suna tsula tsiyarsu a jihar Legas.
Binciken da aka wallafa cikin wata mujallar kiwon lafiya ta jami'ar Swami Vivekanand Subharti da ke India, an wassafa jerin alfanun azumi ga lafiyar dan Adam.
A ranar Alhamis, gwamnatin jihar Legas ta sanar da sallamar majinyata 12 dake fama da cutar Coronavirus a cibiyoyin killacewarta bayan sun samu waraka gaba daya
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta ce ta fara fuskantar barazanar karancin gadajen kwantar da wadanda suka kamu da cutar Korona a jihar Legas.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce karyewar da farashin danyen mai ya yi a yanzu a kasuwar duniya wani alheri ne ga kasar Najeriya a fakaice.
A halin yanzu an samu bullar cutar coronavirus a jihohi 35 na Najeriya ciki har da babban birnin tarayya kamar yadda kididdigar alkaluman NCDC ta tabbatar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari