Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Majalisar Dattawa tana rokon Gwamnatin Tarayya ta fadada dokar dauke nauyin haraji na shigo da wasu magunguna masu muhimmanci kamar na zazzabin cizon sauro.
Zafin kishin ya sa wata mata ta gutsure kunnen abokiyar zamanta da hakori yayin da suka ba wa hammata iska jihar a Jigawa da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.
Ministan labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, shi ne ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai na fadar shugaban kasa bayan zaman majalisar zartarwa.
A yanzu haka shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, yana jagorantar zaman majalisar zartarwa a fadar gwamnatinsa ta Aso Villa da ke babban birnin Tarayya Abuja.
Binciken manema labarai ya gano cewa rashin tsaro ya yi sanadiyar mutuwar sama da mutum 500 cikin wasu jihohi 10 na Najeriya a tsawon watanni uku da suka shude.
Mumunar gobara ta auku a hedkwatar hukumar ayyukan aika da karban sako watau NIPOST dake birnin tarayya Abuja. Gobarar ta fara ne tn karfe 9 an safiyar yau.
Kawo yanzu kusan watanni biyu kenan da shimfida dokar hana fita a jihar Kaduna, gwamna Mallam Nasir El-Rufa'i ya yi karin haske kan yiwuwar sassauta dokar.
Likitocin FMC, Cibiyar Lafiya ta Tarayya da ke birnin Lokoja a jihar Kogi, sun fadi dalilin da ya sanya har kawo yanzu ba a samu masu cutar korona ba a jihar.
Shugaban Majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya NSCIA kuma Sarkin Musulmi, Alh Muhammad Sa’ad Abubakar, CFR, mni ya yi kira yan Musulmai su nemi watar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari