Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 779 sun kamu da cutar Korona a Najeriya
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Kasa wato (NCDC) ta bayyana cewa cutar Coronavirus (COVID-19) ta sake harbin sabbin mutane 779 a fadin Najeriya yau.
Hakan na kunshe cikin sanarwar da hukumar ta fitar da misalin karfe 11.45 na daren ranar Asabar 27 ga Yuni na shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 779 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka;
Lagos-285
Rivers-68
FCT-60
Edo-60
Enugu-56
Delta-47
Ebonyi-42
Oyo-41
Kaduna-19
Ogun-18
Ondo-16
Imo-12
Sokoto-11
Borno-9
Nasarawa-8
Abia-5
Gombe-5
Kebbi-5
Kano-4
Yobe-3
Ekiti-3
Osun-2
Gaba daya yanzu;
Mutane 24,077 sun kamu
An sallami 8,625
Mutane 558 sun rigamu gidan gaskiya

Asali: Twitter
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng