Manyan Malamai sun halarci taron daurin auren 'dan marigayi Sheikh Ja'afar (Hotuna)

Manyan Malamai sun halarci taron daurin auren 'dan marigayi Sheikh Ja'afar (Hotuna)

An gudanar da daurin auren Ustaz Salim Ja'afar, dan gidan marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano, ranar Asabar, 27 ga watan Yuni, 2020, a birnin tarayya Abuja.

Salim Ja'afar ta auri Naja'atu AbdulAziz Abdullahi, yar gidan Alhaji AbdulAziz Mashi Abdullahi.

Taron ya samu halartan Manyan Malamai, Limamai, daliban ilimi, attajirai da abokan arziki da dama.

Daga cikin wadanda suka halarci auren sun hada shugaban kungiyar Izalatul Bid'a wa iqaamatus-Sunnah JIBWIS, Sheikh Abdullahi Bala Lau da Sakataren kungiyar na kasa, Sheik Muhammad Kabiru Haruna Gombe.

Sauran sune Dr. Bashir Umar, Limamin Masallacin Alfurqan Kano; Dr. Jameel Muhammad Sadis, Dr. Ibrahim Abdullahi Rijiyan Lemo, da Dr. Ibrahim Idris Darussa'ada

Hakazalika akwai Alh. Ibrahim Dan Yaro, Babban SA na shugaban Izala wato Alh. Musa Hassan Isa, Alaramma Ismail Maiduguri, Ustaz Nasir Shuraim da sauransu.

Kalli hotunan:

`

Manyan Malamai sun halarci taron daurin auren 'dan marigayi Sheikh Ja'afar (Hotuna)
taron daurin auren 'dan marigayi Sheikh Ja'afar (Hotuna)
Asali: Facebook

Manyan Malamai sun halarci taron daurin auren 'dan marigayi Sheikh Ja'afar (Hotuna)
Manyan Malamai sun halarci taron daurin auren 'dan marigayi Sheikh Ja'afar (Hotuna)
Asali: Facebook

Manyan Malamai sun halarci taron daurin auren 'dan marigayi Sheikh Ja'afar (Hotuna)
Manyan Malamai sun halarci taron daurin auren 'dan marigayi Sheikh Ja'afar (Hotuna)
Asali: Facebook

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng