Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Majalisar dinkin duniya UN ta dakatad da kai agaji da tallafi ta jirgin sama sakamakon yunkurin da akayi na baro jirginta mai saukar Angulu a jihar Borno.
Akalla matasa milyan uku sukayi rijistan neman aiki a shirin N-Power na gwamnatin tarayya cikin mako daya kacal, lissafi daga shafin rijistan NSIO ya nuna.
Shahrarren shehin Malami, Fadilatus-Shiekh Dahiru Usman Bauchi, ya bayyana rashin amincewarsa da gwamnonin Arewa bisa kokarin hana shirinalmajiranci da suke yi.
Shugabannin al'ummar Fulani mazauna kudancin Kaduna, karkashin jagorancin gamayyar kungiyoyin Fulani Makiyaya, sun bayyana cewa an hallaka musu akalla rayuka 99
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Dakta Isa Obrahim Ali Pantami, ya yi watsi da rahotannin wata kafar yada labarai a yanar gizo da ta wallafa.
Hukumar mayakan saman Najeriya ta samu sabon jirgin yakin leken asiri mai suna ATR-42 a ranar Juma'a, 3 ga watan Yuli, 2020. Kakakin Ibikunle Daramola ya fadi.
Noel Donjur, Shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin jihar Plateau, kuma na kusa da gwamnan jiharSimon Lalong, ya kamu da cutar Coronavirus, Daily Trust ya bayyana.
Jimillan bashin kudin da ake bin Najeriya ya haura Naira Tiriliyan 28,63 (N28.63tn), ofishin kula da basussukan Najeriya DMO ta alanta ranar Alhamis, 2 ga Yuli
Goabara ta tashi a babbar bankin Najeriya dake jihar Gombe ranar Juma'a, 3 ga watan Yuli, 2020. rahoto daga majiya ya bayyana cewa gobarar ta fara karfe 10.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari