Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
An zargi Jami'an Sojojin Najeriya na atisayen Operation Whirl Stroke da kona gidaje da makaranta a garin Peva, karamar hukumar Takum, a jihar Taraba yau Asabar.
Akalla yara biyar sun rasa rayukansu yayinda shida sunyi mumunan jikkata bayan Bam ya tashi da su a kauyen 'Yar mama dake karamar hukumar Malumfashi, jihar Kt.
Kwanakin baya, mu'assain gidan talabijin na AIT, Raymond Alegho Dokpesi, ya kamu da cutar Korona tare akalla 'yaya da jikokinsa 8. ga alamomin cutar Korona.
Gwamnatin jihar Kaduna ta umurci ma'aikatan jihar Kaduna su koma bakin aiki ranar Litinin, 20 ga Yuli bayan kwashe watanni uku sun zaune a gida sakamakon bullar
Cikinyan kwanaki 12 da suka gabata fari daga ranar Litnin 6 ga watan Yuli, 2020 zuwa yau Alhamis, 18 ga Yuli, 2020, muhimman abubuwa 5 sun faru da brahim Magu.
Shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC da aka dakatar, Ibrahim Mustapha Magu, ya tsallake rijiya da baya ranar Alhamis.
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 600 a fadin Najeriya a yau Juma'a, 17 ga Yuli, 2020.
Dambarwan Siyasan jihar Edo gabanin zaben gwamnan da zai gudana a watan Satumba ya dau sabon salo yayinda ake shirin yiwa jam'iyyar All Progressives Congres APC
Shugabannin Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) shiyar karamar hukumar Mashi, jihar Katsina, sun yi nuna bacin ransu kan jawaban dan majalisa, Mansur Mash
Abdul Rahman Rashid
Samu kari