Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wani Sojan Najeriya dake 202 Bataliya dake Bama jihar Borno ya bindige Laftana kwamandarsa, Bakaka Ngorgo, kan rashin bashi daman tafiya domin magance wasu.
Yayinda mabiya addinin Islama ke murnar bikin Eidul Kabir yau Juma'a, 31 ga watan yuli, gwamnatocin wasu jihohi sun hana bukukuwan Sallah domin takaita yaduwar.
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 404 a fadin Najeriya a yau Laraba.
Jami'an yan sanda rundunar IRT sun damke wasu yan baranda 35 a fadin tarayya kan laifin aikata fashi da makami da garkuwa da mutane. Hukumar ta bayyana haka.
Abubuwa na neman rikicewa gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, yayinda manyan ma'aikata da abokan aikinsa suke fita daga gwamnatinsa ana sauran yan makonni zabe.
Akalla mutane 142 aka kashe a hare-hare daban-daban a Arewacin Najeriya (18 ga Yuli zuwa 24 ga Yuli) Hakazalika an yi garkuwa da mutane akalla 44 a Arewa.
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 624 a fadin Najeriya yau Talata, 28.
Wasu jami'an yakin neman zabe Godwin Obaseki a jihar Edo, Patrick Iyoha, Gabriel Oiboh da Osanyemwere Osawe, sun raba jaha da gwamnan, sun koma bayan na APC.
Alhaji Mamman Daura, babban Amini kuma dan'uwan shugaba Muhammadu Buhari ya yi maganarsa ta farko kan alakarsa da gwamnatin shugaban kasan a wani hira da BBC.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari