Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Mutane 33, yawanci yara mata dayara sun rasa rayukansu yayinda yan bindiga dadi suka sake kai hari kauyukan Atyap dake karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna.
Hedkwatan tsaron Najeriya ta ce labarin cewa yan kungiyar Al-Qa'ida sun fara shiga yankin yammacin nahiyar Afrika ba sabon abu bane, John Enenche ya laburta.
Ana zargin Babban mai bada shawara ga gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, kan lamuran addini, Alibaba Agama-Lafiya, da laifin karkatar da miliyoyin Mala
Bayan kusan shekara daya da kauracewa majalisar dokokin jihar Edo, an rantsar da zababbun yan majalisan jam’iyyar All Progressives Congress APC 12 yanzu haka.
An umurci shugabannin gargajiyan garuruwan da rikicin Boko Haram ya addada su hada kai da hukumomi wajen hana mutane nuna kiyayya ga tubabbun yan ta'addan BH.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan majalisa, AbdulMumini Jibrin a matsayin sabon Diraktan hukumar gidajen tarayya (sashen cigaban kasuwanci, da samar)
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Okwesilieze Nwodo, ya ce idan ba'a baiwa kabilar Igbo shugabancin kasa a 2023 ba, zasu fita da Najeriy
Kungiyar yan kasuwan man fetur masu zaman kansu a Najeriya IPMAN, shiyar jihar Kano, ta umurci mambobinta su fara sayar da man fetur a farashin N150 ga lita.
Gwamnatin kasar Amurka ta bayyanawa shugaba Buhari cewa mambobin kungiyar yan ta'addan Al-Qa'ida sun fara ratsawa jihohin Arewa maso yammacin kasar Najeriya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari