Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Ma'aikatan mahallin tarayya tare da hadin kan ma'aikatar ilimi ta kaddamar da shirin feshi a makarantu 19,000 da za'a zana jarabar karshe a makarantun sakandare
Gwamnatin tarayya ta kashe milyan N523.3 wajen ciyar da daliban makarantan firamare a gidajensu lokacin dokar zama a gida sakamakon annobar cutar Coronavirus.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa bisa rasuwar Sheikh Ahmed Tidiane Inyass, babban Khalifan Sheikh Ibrahim Inyass kuma jagoran darikar Tijjaniya.
Wani rahoton Daily Nigerian ya nuna cewa kwamishanan kananan hukumomi na jihar Kano, Murtala Garo, na amsa tambayoyi hannun jami'an hukumar hana almundahana.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir Mohammed, ya siffanta tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, da ya sauya sheka zuwa All Progressives Congress.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa akwai masu yiwa yaki da rikicin Boko Haram a Arewa maso gabas zagon kasa kuma ya kamata shugaban kasa
A ranar Lahadi, gwamnan jihar Borno, Prof Babagana Umara Zulum, ya bayyanawa gwamnonin da suka kawo masa ziyara cewa ba zai iya shiru kan kisan al'ummarsa ba.
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan kan kiran da aminin shugaba Muhammadu Buhari, Mamman Daura, yayi cewa a daina amfani tsarin zagaye a kujeran shugaban kasa
Dirkata Janar na cibiyar hana ta'amuni da kwayoyi a jihar Kaduna, Dr Joseph Maigari, ya ce kashi 10.9% na mazauna jihar Kaduna na ta'amuni da muggan kwayoyi.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari