Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, a ranar Laraba ya ce shugabannin kasar nan sun ji kunya kuma sun kunyata Najeriya. Ya zama wajibi su fara neman gafarar Allah
Hukumar tsaron farin kaya watau DSS, ta saki Dr Obadiah Mailafiya bayan sa'o'i bakwai ana yi masa tambayoyi. Vanguard ta ruwaito cewa uwargidar Mailafiya, Marga
Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar, ya bayyana cewa babu shirin walwala da jin dadin mutanen da yafi na gwamnatin shugaba Buhari a duniya.
Kungiyar yan kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze NdIgbo ta bayyana cewa shugabanci kasa kawai take sha'awa ba ballewa daga Najeriya ba da wasu ke ta ikirari.
Kimanin manoma da makiyaya 12 ake tsoron sun rasa rayukansu yayinda yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suka kai farmaki garin Puciwa da Koleram dake karam
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, ya koma makaranta yayinda shararriyar jami'ar Oxford dake kasar Birtaniya ta bashi gurbin aiki da karatu a Oktoba.
Hukumar takaita yacuwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 423 a fadin Najeriya yau Talata.
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta sammaci tsohon mataimakin gwamnan bankin CBN, Obadiah Mailafiya, kan jawabin da yayi inda ya bayyana cewa wani gwamnan Arewa.
Jami'an tsaron asirin dake tsaron fadar shugaban kasan Amurka, White House, sun dauke shugaban kasar, Donald Trump, daga dakin taro sakamakon harbe-harben.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari