Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnatin jihar Ogun ta sanar da ranar da dalibai zasu koma makarantan bayan watanni biyar da zama a gida sakamakon bullar cutar Korona a watan Maris 2020.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 155 a fadin Najeriya yau Litinin.
Shugaba Muhammadu Buhari zai shilla jamhurriyar Nijar ranar Litinin domin halartan taron shugabannin kasan yankin Afrika ta yamma karkashin gammayar ECOWAS.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa yan ta'addan Boko Haram na shirin kai farmaki babbar birnin tarayya Abuja, da jihohin da ke makwabtaka da su irinsu Kogi.
Dubban mabiya addinin Islama a kasar Pakistan sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da gwamnatin kasar Faransa kan zanen batancin ga manzon Allah.
Hukumar Sojin Najeriya ta yi shekar cewa jami'an atisayen Operation Sahel Sanity da aka tura Katsina da wasu jihohin Arewa maso yammacin Najeriya sun dakile yan
Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa za ta tura akalla jami'ai 30,000 jihar Ondo domin tabbatar da tsaro a zaben gwamnan jihar da zai gudana watan oktoba
Shugaba Muhammadu Buhari na jimami sakamakon rasuwar Likitar Iyalinsa, Dr Marliyya Zayyana. Ta kasance tsohuwar shugaban kwamitin dattawan jami'ar FUDMA Kastina
Hukumar yan sanda a jihar Anambara ta ce an kaddamar da bincike domin gano gaskiyar lamari gaba da kisan Bokan da ake zargi wani Fasto da shi, Rahoton The Cable
Abdul Rahman Rashid
Samu kari