Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Babu dan Adam ko guda dake zaune a kananan hukumomin jihar Borno uku saboda matsalan rashin tsaro, kakakin majalisar dokokin jihar, AbdulKareem Lawan, ya ce.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 125 a fadin Najeriya yau Alhamis.
Karamin ministan arzikin man fetur, Temipre Sylva, ya ce karin farashin man feturin da aka yi ba yin shugaba Buhari bane saboda dan tashi, ba za a kara ba.
Jami'ar Ibadan dake jihar Oyo (UI) ta kwace matsayin jami'ar Covenant na jami'a mafi inganci a Najeriya a sabon jadawalin jami'o'i mafi kyau a duniya da aka sak
Hukumar yan sandan jihar Katsina a ranar Alhamis ta bayyana yan bindiga kimanin 50 da ta kama tare da shanu 220 da suka sace na jama'a, rahoton Sahara Reportes
Kwamandan hukumar Hisban jihar, Malam Ibrahim Dahiru, ya bayyana cewa an damke yan luwadi 2 a hira da kamfanin dillancin labaran Najeriya NAN ranar Laraba.
Yahaya Sharif-Aminu, mawakin da kotun Shari'ar Musulunci ta yankewa hukuncin kisa a jihar kano kan batancin da yayiwa manzon Allah (SAW) ya daukaka kara...
Wani mahaifi, Mallam Salisu Daura, ya ajiye dansa mai shekaru 16 da haihuwa, Sadiqu Daura, cikin keji na tsawon shekaru hudu saboda halin nakasa da yaron ke cik
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta daura laifin karin farashin man fetur kan jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) da gwamnatocinta .
Abdul Rahman Rashid
Samu kari