Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya gana da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, a ranar Laraba, 2 ga Satumba, a fadar shugaban kasa kan matsalar
An yi awon gaba da wasu Alkalan kotun Shari'ar Musulunci biyu yan jihar Zamfara yayinda suke hanyar dawowa daga jamhurriyar Nijar ranar Juma'a, 11 ga Satumba.
Wani kasurgumin dan fashi kuma mai garkuwa da mutane da ya addabi jihar Rivers, Honest digbara wanda aka fi sani da Bobisky, ya gamu da ajalinsa hannun jami'ai.
Sanata Kabiru Marafa wanda ya wakilci mazabar Zamfara ta tsakiya a majalisar dattawa, a ranar Juma'a, ya karyata kalaman tsohon gwamnan jijar, AbdulAziz Yari.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 188 a fadin Najeriya yau Juma’a.
Gwamnatin tarayya a ranar Juma'a ta bayyana cewa ta kammala shirin raba motoci 2000 domin sufuri a fadin tarayya domin rage radadin tashin farashin man fetur.
Akalla mutane goma sha shida sun rasa rayukansu yayinda gidaje duba biyu suka salwanta sakamakon annobar ambaliyar ruwan sama a jihar Bauchi a shekarar 2020.
Sanata Kabiru Marafa ya yi martani kan kalaman tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari cewa sun shirya dinke barakar gida da ta ruguza jam'iyyar APCn jihar
Ofishin hukumar gudanar da zaben kasa mai zaman kanta INEC dake Akure, birnin jihar Ondo na ci bal-bal a daren jiya Alhamis, 10 ga watan Satumba, 2020, rahoto.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari